APC ta yi martani kan bukatar soke zaben ranar Asabar
Duk wanda bai gamsu ba ya garzaya kotu ta share masa hawaye.
Manyan Labarai
Duk wanda bai gamsu ba ya garzaya kotu ta share masa hawaye.
Jam’iyyun sun yanke kauna kan Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu.
A yanzu dai jam’iyar PDP ce ta lashe dukkan kujerun sanatoci uku da ke a Jihar Kaduna
Zaben na daya daga cikin mafiya zafi a Najeriya
Atiku ya ci kananan hukumomi 14 cikin 23 na Jihar Kaduna, APC ta samu biyu, duk da zaman Gwamna El-Rufai dan a-mutun Tinubu