NAJERIYA A YAU: Shin ’Yan Najeriya Sun Gamsu Da Yadda Sakamakon Zabe Ke Fitowa?
A yayin da sakamakon zaben 2023 ke fitowa daga wasu jihohin Najeriya, yaya ’yan kasar ke kallonsa?
Manyan Labarai
A yayin da sakamakon zaben 2023 ke fitowa daga wasu jihohin Najeriya, yaya ’yan kasar ke kallonsa?
Kwakwaso ya samu rinjaye a 36 daga cikin kanana hukumomi 44 na Jihar Kano.
ya gaza kai Obi ga nasara, duk da cewa kananan hukumomin da dan takarar nasa ya lashe sun fi na Tinubu yawa.
Atiku ya yi nasara a zaben shugaban kasa a Jihar Neja da kuri’u 426,607.
Jam’iyyu 11 daga cikin 18 da ke Najeriya sun nesanta kansu da matakin babbar jam’iyyar adawa ta PDP