Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Zaben Shugaban Kasa Ya Bar Baya Da Kura

Yadda aka yi rikicin zaben da kuma sayen kuri’a a zaben shugaban kasa

INEC ta dage tattara sakamakon zaben shugaban kasa

An dage aikin tattara sakamakon zaben shugaban kasa zuwa karfe 11 na ranar Litinin.

Kwankwaso ya cinye karamar hukumar Ganduje

Kwankwaso ya samu kuriu 25,072 inda dan takarar APC Bola Tinubu ya samu kuri’u 16,773.

APC ta lashe zaben shugaban kasa a Ekiti

Jam’iyyar APC ta lashe zaben shugaban kasa da kuri’a 201,494 a Jihar Ekiti

Bata-gari sun cinna wa ofishin INEC wuta a Kano

Ana fargabar rikicin da ya barke a ofishin INEC ya yi ajalin mutum hudu