Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram ta kai hari kan masu zabe a Borno

Mutum biyar sun jikkata sakamakon harin

Atiku ya yi nasara a rumfar zabensa

Jam’iyyar PDP ta samu kuri’a 282 a zaben shugaban kasa a yayin da APC ke bi mata

An kwace na’urar BVAS guda 8 —INEC

Shugaban INEC ya koka da ceaw mahara sun mayar da hanklai wajen kwace na’urorin BVAS

Tinubu ya kawo rumfar zabensa

Jam’iyyar APC ce ta samu mafi yawan kuri’u a zaben shugaban kasa, majalisar wakilai da na sanata a rumfar.

Buhari ya karya dokar zabe a ranar zabe

Buhari ya take dokar zabe a bainar jama’a a wurin da kada ya kuri’arsa ranar Asabar.