Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ni zan lashe zaben shugaban kasa —Kwankwaso

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kada kuri’arsa a mazabarsa

Ni ne zan lashe zaben 2023 —Tinubu

Tinubu, ya bayyana kwarin gwiwarsa na lashe zaben shugaban kasa

Buhari ya kada kuri’a a Daura

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a kada kuri’arsa a mazabarsa da ke Daura a Jihar Kasina.

Yadda Atiku ya kada kuri’arsa

Atiku Abubakar ya kada kuri’arsa a mahaifarsa da ke Jihar Adamawa

KAI-TSAYE: Zaben Shugaban Kasar Najeriya

Rahotanni kai-tsaye kan zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayyar Najeriya