Gwamnatin Tarayya ta ba da umarnin rufe duk iyakokin kan tudu
Za a rufe kan iyakokin ne daga ranar Asabar.
Manyan Labarai
Za a rufe kan iyakokin ne daga ranar Asabar.
Dahiru Bauchi ya ce mutane su zabi duk wanda suka ga dama, sannan ya nesanta kansa da wani sauti da ke yawo cewa ya bukaci magoya bayansa su zabi PDP.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan A daidai lokacin da jama’ar Najeriya ke shirin fita zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayya a gobe Asaba
An kuma sani tsabar kudi a hannun mutumin
Binciken Aminiya ya gano yadda mata ke sayar da katin zabensu kan N1,000 a Kano