Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sheikh Dahiru Bauchi ya bukaci mabiyansa zu zabi Atiku

Ya bayyana hakan ne a wani sakon murya ranar Alhamis

’Yan daba sun kai wa masu taron NNPP hari a Kano

Mutanen na kan hanyar taro Kwankwaso ne lokacin da aka kai musu harin

Yau ake rufe yakin neman zaben shugaban kasa

Dokar zaben Najeriya ta haramta duk wani nau’in yakin neman zabe awa 24 kafin ranar zabe

Samamen DSS a ofishin NNPP ya bar baya da kura

Shugaban NNPP ya zargi hukumar DSS da yi wa ’ya’yan jam’iyyarsa kazafi.

An kashe dan takarar Sanata kwana 2 kafin zabe

Maharan sun kone dan takarar tare da magoya bayansa biyar a cikin mota.