Manyan Labarai

Manyan Labarai

CBN ya sakar wa INEC kudaden gudanar da zabe

CBN ya bai wa rassansa umarnin sakar wa INEC a jihohi kudin da ya kamata

Yau Kotun Koli za ta ci gaba da shari’a kan wa’adin tsoffin kudi

Jihohi 12 sun maka Bankin CBN da Gwamnatin Tarayya a kotu kan haramta amfani da tsoffin kudin da aka sauya wa fasali

DAGA LARABA: Anya INEC Ta Shirya Wa Zaben 2023?

Shirin Daga Laraba ya leka lungu da sako a Najeriya domin sanin matakin shirin hukumar zaben da kai.

Zaben 2023: Kano ta yi sabon Kwamishinan ’yan sanda

An tura masu mukamin CP biyu da DCP uku kwanaki kadan gabanin zabubbukan da ke tafe