Manyan Labarai

Manyan Labarai

Emefiele: Rikita-rikitar Gwamnan CBN

Daga zargin ta’ddanci, zuwa na karkatar da kudade, zuwa takarar shugaban kasa har zuwa dambarwar sauyin kudi

2023: Tinubu ne zabina —Sheikh Sani Jingir

Ya ce kowa na da damar zaben wanda yake ra’ayi

An cafke likita kan kashe marasa lafiya da cire sassan jikinsu

Ana zargin likitan da kashe marasa lafiya da kuma garkuwa da mutane

DSS ta tsananta binciken Emefiele kan daukar nauyin ta’addanci

Ana zargin Gwmanan CBN da daukar nauyin haramtacciyar kungiyar IPOB da kuma karkatar da kudaden gwamnati

Canjin kudi zai fi tagayyara ’yan siyasa a kan talakawa —Sanusi

Sarkin Kano na 14 ya ce tsarin zai taimaki talakawa wajen zabar wanda suke so.