Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda CBN ya lashe amansa kan karbar tsoffin N500 da N1,000

Cikin ’yan sa’o’i CBN ya karyata umarninsa kan ci gaba da karbar tsoffin N500 da N1,000, amma yana neman dora wa ’yan jarida laifi

Gwamnatin Tarayya ta jefa mutane cikin wahala —Sanwo-Olu

Gwamnan ya bayyana damuwarsa kan yadda zanga-zanga ta barke a jihar.

Masu tsoffin kudi sun yi wa CBN cikar kwari a Legas

Jami’an CBN sun gaza biya mutane bukatarsu saboda yawan jama’a.

CBN ya umarci bankuna su ci gaba da karbar tsoffin N500 da N1,000

Duk wanda ya kai tsoffin kudaden da suka haura N500,000 bakuna ba za su karba ba

sauyin kudi: Rikici ya barke a Legas

Eriya Boys a unguwar Mile 12 da Ketu da Ojota sun kai farmaki kan matafiya tare da harbe-harbe.