Manyan Labarai

Manyan Labarai

Manufofin tattalin arziƙin da Tinubu ya kawo ba sa aiki — Jigon APC

A gefe guda Sanatan ya soki cire tallafin man fetur da Shugaba Tinubu ya yi a ranar rantsar da shi.

Kotu ta umarci sojoji su kawo Sheikh Sani Khalifa Zaria 

Babbar Kotun Tarayya umarci Hukumar Leken Asiri ta Soja (DIA) da ta kawo malamin Musulunci nan da hukumar take tsare da shi, Sheikh Sani Abdulkadir Za

‘’Yan banga sun buga min ƙusa a kai saboda kaza’

Ya ƙara da cewa, “Shi Nuhu da ya ɗauko kusa har sai da ya shafa ƙoƙon kaina sannan ya kafa mun a ƙoƙon kaina. Da na ji azaba ta yi yawa sai na ɗauke w

Yadda Janar Murtala ya sauya Najeriya a wata shida

“Ya mutu ba tare da dukiya ba. Sau da dama idan na je gidansa a Legas, zai nuna min lalitarsa babu kuɗi, yana cewa, ‘Idan ba ka biya wa ’ya’yanka (’ya

Dalilin da za a yi zaɓen 2027 cikin watan Ramadan —INEC

Jadawalin INEC ya tsara gudanar da zaɓen Shugaban Ƙasa da na gwamnoni a cikin watan Ramadan a shekarar 2027