Ba za mu daina amfani da tsoffin kudi ba —El-Rufai ga Buhari
El-Rufai ya ce tsawaita wa’adin amfani da N200 da Buhari ya yi ba tare da ya hada da N500 da N1000 ba, rashin biyayya ne ga Kotun Koli
Manyan Labarai
El-Rufai ya ce tsawaita wa’adin amfani da N200 da Buhari ya yi ba tare da ya hada da N500 da N1000 ba, rashin biyayya ne ga Kotun Koli
Mai juna biyun ta rasu a Asibitin Nassarawa saboda rashin shigar kudin da mijinta ya tura asusun asibitin da wuri.
Ya ce baki dayan ’yan takara sun talauce saboda sauyin kudin da Buhari ya yi
Barazanar harin na zuwa ne kasa da sati uku da dawowar sufurin jirgin kasan
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Tun bayyanar batun sauya fasalin kudaden Najeriya ’yan kasar ke fama da karancin tsabar kudin kashewa. Shin ko