Ina rokon ’yan Najeriya su bari tsarin canjin kudi ya yi aiki —Emefiele
Wahalar da ke tattare da manufar a halin yanzu ta wucin-gadi ce.
Manyan Labarai
Wahalar da ke tattare da manufar a halin yanzu ta wucin-gadi ce.
An jinjina wa Buhari kan tsawaita wa’adin tsohuwar takardar Naira 200.
Rashin tabbas kan sauyin fasalin kudi ya kawo raguwar harkoki a wasu manyan kasuwannin da ke ci mako mako a Jihar Kaduna.
Ya ce a ci gaba da amfani da N200 zuwa ranar 10 ga watan Afrilu
Shugaba Buhari amince a ci gaba da amfani da tsoffin takardun N200 zuwa ranar 10 ga watan Afrilu.