Dalilin da mutanen Kano suka kaurace wa motocin ‘Kanawa Bus’
Duk da cewar motocin kyauta za ake hawan su, wasu sun gwammace biyan kudinsu don biyan bukata a kan lokaci.
Manyan Labarai
Duk da cewar motocin kyauta za ake hawan su, wasu sun gwammace biyan kudinsu don biyan bukata a kan lokaci.
Mene ne makomar kuri’un mutanen da INEC ta soke rumfunan zabensu?
An fara rade-radin cewar Buhari zai kara wa’adin amfani da tsofaffin kudi zuwa wata biyu.
Buhari ya damu da halin kunci da ’yan Najeriya ke fuskanta.
“Shi fa wahala ya yi ya samo kudinsa to me ye laifinsa don ya kara wani abu a kai?”