Karancin Kudi: An kashe mutum 4 an kona bakuna a Kudancin Najeriya
An kashe mace mai shayarwa da wasu mutum uku, an kona akalla bankuna hudu a rikicin karancin sabbin kudi a jihohin Oyo, Edo da Delta
Manyan Labarai
An kashe mace mai shayarwa da wasu mutum uku, an kona akalla bankuna hudu a rikicin karancin sabbin kudi a jihohin Oyo, Edo da Delta
Ana tsammanin Buhari da Tinubu sun tattauna halin da ake ciki game da matsalar canjin kudi.
Canjin kudi: El-Rufa’i ya sake maka Buhari a kotu saboda kin bin umarnin kotu
Kotun ta dage shari’ar zuwa ranar Laraba mai zuwa
Gwamnatin Tarayya ta sahale wa Jihar Kano ta daga likafar Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso a zuwa matsayin jami’ar Jiha. Bab