Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Wa Zai Lashe Zaben Shugaban Najeriya?

Bisa la’akari da yadda yakin neman zabe ke gudana, wane ne cikin ’yan takarar shugaban kasa ke da alamun nasara?

Yau Kotun Koli za ta soma sauraron kara kan wa’adin tsofaffin kudi

’Yan Najeriya sun jinjina wa Kotun Kolin saboda hukuncin da ta yanke.

Muna goyon bayan takarar Tinubu —Shugabannin Fulani

An ba wa Tinubu sarautar Barkindo.

Wa’adin amfani da tsoffin kudi ya cika —CBN

Emefiele ya ce wa’adin musayar tsofaffin takardun kudin ya kare.

Yadda za ku sauya tsoffin kudadenku a CBN

CBN ya kuma sanar da hanyar da masu tsoffin takardun kudin za su bi domin kauce wa asarar su.