Bankuna sun bijire wa Kotun Koli, sun daina karbar tsoffin kudi
Bankuna na kaurace wa karbar tsoffin takardun Naira
Manyan Labarai
Bankuna na kaurace wa karbar tsoffin takardun Naira
INEC ta ce babu ko mutum daya da ke da rajista a rumfunan zabe 124 da ta gano a wasu jihohi 15
’Yan Najeriya sun shiga wani hali bayan bankuna da wasu ’yan kasuwa sun dain karbar tsofaffin kudin da aka sauya.
Gwamnatin Tarayya ta bayar da hutun ne yayin da zaben 2023 ya karato.
Daukar bindiga AK-47 haramun ne a Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.