Manyan Labarai

Manyan Labarai

Canjin Kudi: Ya kamata mahukunta su sake tunani kar tura ta kai bango —JIBWIS

Kar hakan ya tunzura al’umma su yi wa gwamnati bore.

CBN ya wadata Najeriya da sabbin takardun kudi ko a ci gaba da juya tsofaffi —Majalisar Koli

Majalisar Koli tana goyon bayan sauya fasalin takardun kudin kasar.

APC ta dage yakin neman zaben shugaban kasa a Kano

Mako biyu kafin zaben shugaban kasa, Jam’iyyar APC mai mulki ta dage yakin neman zaben shugaban kasa a Kano, har sai abin da hali ya yi.

Kotu ta kori Mohammed Abacha daga takarar gwamnan Kano

Kotun Daukaka Kara ta kwace takarar Gwamnan Kano a Jam’iyyar PDP daga Mohammed Abacha ta bai wa Sadiq Wali.

Canji Kudi: An fara taron Majalisar Koli ta Kasa

Ana sa ran taron zai tattauna batun matsalar mai, canjin kudi, rashin tsaro