Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta yanke wa Samha Inuwa hukuncin ɗaurin wata 6

An gurfanar da jarumar ne a gaban kotu kan tuhuma guda ɗaya da ta shafi lalata kuɗin Najeriya

INEC ta sanar da ranar zaɓen 2027

INEC ta bayyana muhimman ranakun zaɓe da na zaɓen fidda gwani na jam’iyyun siyasa da yakin neman zaɓe, da rajistar masu zaɓe.

HOTUNA: Yadda aka karrama Janar Murtala Muhammed a Abuja

An kashe marigayi Janar ne tare da wasu muƙarrabansa, a wani yunƙurin juyin mulki da bai yi nasara ba a Legas, ranar 13 ga Fabrairu, 1976.

Ranar Litinin Tinubu zai karɓi Gwamnan Kano zuwa APC

Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai ziyarci Kano a ranar Litinin domim karɓar Gwamna Abba Kabir Yusuf cikin jam’iyyar APC a wani babban tar

Yadda Janar Murtala ya sauya Najeriya cikin kwanaki 200

Da safiyar Juma’a, 13 ga watan Fabrairun 1976, ƙarar harbe-harbe suka karaɗe babban birnin Najeriya na wancan lokacin wato Legas.