Yadda karancin kudi ya karya farashin abinci a kasuwanni
’Yan kasuwa na kokawa kan asarar da suke tafkawa, masu harkar POS na rufewa saboda karancin kudi da matsalar intanet
Manyan Labarai
’Yan kasuwa na kokawa kan asarar da suke tafkawa, masu harkar POS na rufewa saboda karancin kudi da matsalar intanet
Dole ta sa ’yan kasuwa sauko da farashin kayayyakin da suke sayarwa saboda karancin kudin da ke yawo a gari da kuma hannun mutane.
Yana kaffa-kaffa ne saboda dakon hukuncin Kotun Koli
Zai mika mulki ranar 29 ga watan Mayu mai zuwa
Gwamnatin Tarayyya ta ce kotun kolin ba ta da hurumin sauraren karar da aka shigar mata.