NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Takara Ke Kashe Kudi A Lokacin Zabe
Shin ’yan takara da jam’iyyun siyasa na bin dokar ta kayyade kudin yakin neman zabe?
Manyan Labarai
Shin ’yan takara da jam’iyyun siyasa na bin dokar ta kayyade kudin yakin neman zabe?
Buhari ya gana da Emefiele da Malami don tattauna matakin da ya kamata su dauka bayan hukuncin da kotun kolin ta zartar.
Asusun ya bayyana haka ne a cikin wani rahoto ranar Laraba
IMF ya bukaci kara wa’adin duba da yadda harkokin kasuwanci suka tabarbare.
Masu zanga-zangar na cewa hukuncin wata manakisa ce ta sayen kuri’u a Zaben 2023.