Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dillalan man fetur a fadin Najeriya sun tsunduma yajin aiki

Kungiyar ta ce za matakin ya zama dole saboda asara kawai mambobinta ke tafkawa

Hisbah ta cafke malamin Islamiyya kan lalata da dalibansa a Kano

Kazantar lamarin ta kai ga har malamin Islamiyyar ya dirka wa guda daga cikin daliban nasa

Canjin kudi da wahalar mai sun kai ’yan Najeriya bango

Bankin Duniya ya ce muddin ’yan Najeriya suka ci gaba da fama da wahalar mai ta karancin takardun Naira, to za a shiga rudani a zaben da ke tafe 

Wadanda suka rasu a girgizar kasar Turkiyya da Syria za su kai 20,000 —Jami’an lafiya

WHO na fargabar mutanen da girgizar kasa ta kashe za su karu

EFCC ta kama Manajan banki kan boye sabbin kudi na miliyan 29

Dama CBN na zargin wasu bankunan da yi masa zagon kasa