Manyan Labarai

Manyan Labarai

Girgizar kasa: Yawan wadanda suka rasu a Turkiyya da Siriya sun haura 2,300

Masu aikin ceto na ci gaba da bincike don gano wadanda lamarin ya rutsa da su

Kotu ta aike da Shugaban EFCC gidan yari

Kotun ta ba da umarnin a tsare shi a kurkukun Kuje na tsawon kwana 14

Karancin takardun kudi: Gwamnonin APC 3 sun maka Buhari a kotu

Gwamnonin sun hada da na Kaduna da Kogida kuma Zamfara

Kotun Koli ta halasta wa Ahmed Lawan takarar Sanatan Yobe ta Arewa

Bashir Machina ya gaza gabatar da hujjar baka ta zargin aikata magudi a zaben fitar da gwanin.

Adadin mutanen da girgizar kasa ta kashe a Turkiyya da Syria sun zarta 1300

An jiyo motsin girgizar kasar a tsibirin Cyprus da Lebanon.