NAJERIYA A YAU: Kwakwar da ’Yan Najeriya Ke Ci Bayan Canjin Kudi
Shin bankuna sun fara bayar da sabbin kudaden a kan kanta?
Manyan Labarai
Shin bankuna sun fara bayar da sabbin kudaden a kan kanta?
El-Rufai ya kalubalancin ’yan fadar shugaban kasa da yake zargi da zagon kasa ga takarar Bola Tinubu a zaben shugaban kasa da ke tafe.
Kotun Musulunci ta aike da matashiyar nan da ke ashe a TikTok, Murja Ibrahim Kunya, zuwa gidan yari.
Kotun ta yanke igiyar auren Asiya bisa Khul’i, ta kuma umarce ta ta mayar wa tsohon mijin nata sadakinsa na N50,000
Ana zargin mutane 15 da yin sama da fadi da Naira miliyan 96, da wasu mutum biyar kan zargin bacewar Naira miliyan 408.