Zargin zagon kasa: Aisha Buhari ta saki bidiyon El-Rufai
Matar Buhari ta saki bidiyon Nasir El-Rufai yana zargin kusoshin gwamnatin Buhari na yi wa takarar Tinubu kafar ungulu.
Manyan Labarai
Matar Buhari ta saki bidiyon Nasir El-Rufai yana zargin kusoshin gwamnatin Buhari na yi wa takarar Tinubu kafar ungulu.
An kama mutanen ne ranar Talata yayin wani samame da dakarun Najeriya da na Civilian JTF suka kai kasuwar Benishek a Karamar Hukumar Kaga cikin jihar.
Kotu ta sa a tsare Shugaban APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, kan zargin barazanar kisa
Ranar 9 ga Fabrairu Atiku zai yi gangamin yakin neman zabensa a Jihar Kano
Ya ce mutanen sun fusata ne bayan kayar da dan takararsu a zaben fid-da gwani