Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tsakanin Kwankwaso da Obi wani zai mara min baya — Atiku

Atiku ya ce tsakanin Kwankwaso ko Obi wani zai mara wa tafiyarsa baya a zabe mai zuwa.

DAGA LARABA: Dalilin Da Mutane Ke Karya

Wadansu da suka yarda suna yin karya sun fadi dalilansu, mun kuma ji ta bakin masana kan dalilin yin karya da kuma hukuncinta

Babu gwamnatin da za ta iya magance matsalar Najeriya baki daya —Buhari

Kamata ya yi gwamanatoci su rika dorawa daga inda magabata suka tsaya.

Sarkin Dutse Nuhu Sunusi ya rasu

Ya rasu yana da shekara 79.

Bankuna za su ci gaba da karbar tsofaffin kudi bayan cikar wa’adin CBN – Emefiele

Emefiele ya ce bankuna za su ci gaba da karbar tsofaffin kudi bayan wa’adin CBN ya cika