Rikici ya barke a Kano bayan ziyarar Buhari
Rikici ya barke tsakanin mutanen gari da jami’an tsaro bayan ziyarar aikin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Kano ranar Litinin.
Manyan Labarai
Rikici ya barke tsakanin mutanen gari da jami’an tsaro bayan ziyarar aikin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Kano ranar Litinin.
Ziyararsa ta ranar Litinin ta zo da sabon salo, inda ya rika shawagi a cikin helikwafta zuwa wuraren da ya kaddamar da ayyuka.
An tsaurara tsaro a jihar don tabbatar da komai ya tafi daidai yayin ziyarar kaddamar da aiki da Buhari zai ke yi.
Jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ya samu matsala sakamakon sauka daga titinsa da ya yi.
Buhari ya sauka a Kano domin kaddamar wa wasu manyan ayyuka