Manyan Labarai

Manyan Labarai

ISWAP ta kori ’yan Boko Haram daga zama ’ya’yanta kan zargin zagon kasa

ISWAP na zargin tsoffin ‘yan Boko Haram din da hada baki da sojoji

Yadda masu cuwa-cuwar sabbin kudade ke cin karensu ba babbaka a Yobe

A kan kowacce N10,000, masu cuwa-cuwar na karbar N1,000

Ba don mu karya mutane muka kirkiro canjin kudi ba – Buhari

Ya ce kwanan nan wahalar karancin kudin za ta zama tarihi

Bayan zargin yi wa takararsa zagon kasa, Tinubu ya ziyarci Buhari a Daura

Ana ganin ziyarar na da alaka da kalaman Tinubu a kan gwamnatin Buhari

Canjin Takardun Kudi: Kira Zuwa Ga Hukuma —Sheikh Rijiyar Lemo

Shugabanci na kwarai har koyaushe yana aikata abin da zai saukake wa al’umma rayuwarsu ne.