Manyan Labarai

Manyan Labarai

Siyasa: An bar malaman Musulunci a baya —Sheikh Ibrahim Khalil

Abin da bai dace ba shi ne malami ya fito baro-baro yana bayyana goyon baya.

NRC ta dakatar da zirga-zirgar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna

NRC na neman afuwar al’ummar da wannan tsaiko na jigilar jirgin zai shafa.

Jirgin kasa ya yi hatsari a Abuja

Jirgin ya kaucewa hanyarsa ne a yankin Kubwa da ke Abuja.

Katsinawa sun yi wa Buhari bore da ihun ‘ba ma yi’

Wasu mazauna a Jihar Katsina sun yi wa Shugaba Muhammadu Buhari bore dangane da yadda aka shiga tsaka mai wuya kan wa’adin amfani da tsofaffin takardu

Adeleke zai garzaya Kotun Daukaka Kara

Ina kira ga jama’a da su kwantar da hankalinsu.