Manyan Labarai

Manyan Labarai

NNPP ta yi watsi da shirin Amurka na ƙaƙaba wa Kwankwaso takunkumi

Jami’yyar ta ce bayanai na zahiri ba su taɓa nuna Kwankwaso a matsayin mai take haƙƙin addini a Najeriya ba.

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Laifukan Da Matasa Ke Aikatawa A Cikin Al’umma

Dabarun da mahukunta ke bi wajen dakile irin laifukan da matasa ke aikatawa a cikin al’umma.

Za a iya kama ni a kowane lokaci — El-Rufai

Tsohon gwamnan ya ce APC ta sa ana kama waɗanda ake adawa da gwamnatinta.

Tinubu ya naɗa sabon shugaban hukumar NAHCON

Naɗin nasa ya biyo bayan murabus ɗin tsohon shugaban NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman Pakistan.

EFCC ta shigar da sabuwar tuhuma kan tsohon Akanta-Janar, Ahmed Idris 

Alƙalin kotun ya ɗage shari’ar zuwa ranar 26 ga watan Maris, 2026.