Majalisun jihohi sun yi watsi da kudurin bai wa Kananan Hukumomi ’yancin cin gashin kai
Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya sun yi watsi da kudurin bai wa kananan hukumomin kasar ’yancin cin gashin kai da majalisar tarayya ta mika musu don
Manyan Labarai
Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya sun yi watsi da kudurin bai wa kananan hukumomin kasar ’yancin cin gashin kai da majalisar tarayya ta mika musu don
Emefiele ya ce CBN ba zai kara wa’adin daina amfani da tsofaffin kudaden ba.
Wasu mutane sun koka cewar har yanzu wasu bankuna na bayar da tsofaffin kudade duk da wa’adin da CBN ya bayar.
Hatsarin ya faru ne lokacin da motar ta kama da wuta.
Hukumar ta ce za ta bullo da sabbin hanyoyin hana aukuwar iftila’in a gaba.