Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Mazauna karkara na cikin kunci saboda karancin sabbin takardun kudi’

Yanzu ko kudin da mutanen kauye za su yi cefane su kai wa iyalansu babu.

PDP ta bukaci cafke Tinubu kan zargin safarar miyagun kwayoyi

Kwamitin ya zargi Tinubu da yin safarar miyagun kwayoyi zuwa kasashen waje.

Diphtheria: Cutar sarkewar numfashi ta bulla kananan hukumomi 13 a Kano

Gwamnati ta ce za ta gudanar da aikin rigakafi don magance cutar a jihar.

Zan kammala aikin tashar jiragen ruwa ta Baro idan kuka zabe ni – Atiku

Ya kuma yi ak]lkawarin magance matsalar tsaro a Neja

Kona Alkur’ani a Sweden ya jawo Allah-wadai daga kasashen Musulmai 

Turkiyya ta bayyana matakin a matsayin nuna kin jinin Musulunci