Manyan Labarai

Manyan Labarai

Naja’atu Muhammad ta bayyana dalilin ficewa daga APC

Dole na fito a yi gwagwarmaya da ni wajen ceto Najeriya daga halin da take ciki.

Ba mu taba satar kudin gwamnati ba —Obi

Babu wanda aka taba samu yana zargi na da rashawa.

Kamfanin Google zai sallami ma’aikatansa 12,000 daga aiki

Hakan na nufin kamfanin zai sallami kaso 6 cikin 100 na ma’aikatansa a fadin duniya

CBN ya zargi bankuna da boye sabbin takardun kudade

CBN ya ce bankunan kasuwanci na neman shafa masa kashin kaji

Cin zarafin ’yar jarida: Abin da doka ta tanada kan daukar hoton jami’an tsaro a bakin aiki —Lauyoyi

’Yan sanda sun lallasa wata ’yar jarida a Kano bayan ta dauki hotunansu suna tsaka da aiki.