Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Cutar Da Ke Ajalin Yara A Kano

Domin sauke shirin, latsa nan Wata bakuwar cuta mai halaka kanana yara ta hanyar toshe musu maƙogwaro da ake kira da Diptheria a Turance, ta bulla a J

’Yan Najeriya su daina karbar tsofaffin takardun kudi a bankuna —CBN

A gaggauta kai korafin bankunan da ke ci gaba da bai wa jama’a tsofaffin takardun kudaden.

Emefiele ya sake kai wa Buhari ziyara a sirrance

Wannan dai ita ce ziyara ta biyu kuma cikin sirri da Emefiele ya kai wa Shugaba Buhari cikin mako daya.

Mun dade muna rokon bankuna su karbi sabbin takardun kudi —CBN

CBN ya ce ya jima yana rokon bankuna da su karbi sabbin kudin amma sun ki.

‘Abba Kyari ya yi min tayin N10m don na yi wa Saraki kazafi’

Wanda ake zargin ya ce an gana masa azaba har sai da ya amince da bukatar Abba Kyari.