Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tsananin sanyi ya kashe mutum 70 da shanu 70,000 a Afghanistan

Akalla mutum 70 da shanu 70,000 sun mutu sakamakon tsananin sanyi a kasar.

Mutum 2 sun rasu yayin turereniya a filin kwallon kafar Iraqi

Samarda mutum 80 kuma sun jikkata a turereniyar

An sahale wa NNPCL kashe N1.9trn wajen gyara hanyoyi 44

Wannan bangare ne na kokarin da gwamnati ke yi wajen bunkasa kasa.

NAJERIYA A YAU: Irin Shugaban da muke so a 2023 – ’Yan Najeriya

‘Yan Najeriya sun ce suna bukatar shugaba na gari mai tsoron Allah a 2023

Kotun Kano ta daure alkalai kan badakalar kudin marayu N99m

Ana zargin su ne da yin sama da fadi da kudaden marayu