’Yan majalisar Amurka sun nemi a sanya wa Kwankwaso da Miyetti Allah takunkumi
‘Yan majalisar sun buƙaci ayyana wasu ƙungiyoyi a Najeriya a matsayin na ta’addanci.
Manyan Labarai
‘Yan majalisar sun buƙaci ayyana wasu ƙungiyoyi a Najeriya a matsayin na ta’addanci.
Ƙasar Amurka za ta turo kusan sojojinta 200 zuwa Najeriya domin horas da rundunar sojin ƙasar a yaƙin da take yi da ’yan ta’adda.
Yadda Najeriya da Benin da Nijar zasu amfani juna sakamakon bude kan iyakokin kasashen da Najeriya ta yi.
Majalisar Dattawan ta bayyana cewa hakan zai ƙara wa jama’a ƙwarin gwiwar fitowa kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓe.
Mutanen da aka sace sun haɗa da limamin masallacin da kuma ladaninsa, waɗanda ’yan bindiga suka kaiwa hari.