Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ko sanyi na da alaka da yawaitar tashin aljanu da iskokai?

Mafita daya ce ga masu larurar, wato amfani da abin da Annabin Allah (S.A.W) ya ce.

Kashi 71 na likitoci 280 da muke biyan albashi na bogi ne —Matawalle

Muna biyan albashin likitoci 280 amma mun gano cewa likitoci 81 kacal ne na hakika.

Gobara ta tashi a hedikwatar ’yan sanda a Kano

Gobarar ta lakume wani babban rukuni a sashen gudanarwa na hedikwatar ’yan sandan.

Idanun ’yan siyasa sukan rufe da zarar sun samu mulki —Jonathan  

A lokacin da muke ganiyar mulki, kada mu yi kokarin yi wa bangaren shari’a zagon kasa.

Zan biya diyyar mutanen da ’yan bindiga suka kashe a Katsina – Dan takarar Gwamna

Ya ce bai ga dalilin da zai sa gwamnati ta ki biyan diyyar ba