Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka yi wa Sakkwatawa kisan gilla a Anambra

An yi musu kisan gilla ta hanyar cinna wa gidan da suke wuta idan mutum ya fito daga gidan don ya tsira sai a harbe shi

NAJERIYA A YAU: “Daliban Yauri: ‘Tun bayan sace ’yata kullum ina jinya asibiti’

Tattaunawa da iyayen daliban sakandaren Birnin Yauri da ’ya’yansu ke hannun ’yan bindiga tsawon shekara daya da wata takwas

Sabbin katinan zabe 13m muka buga —INEC

INEC na binciken zargin jami’anta da karbar na goro a aikin rabon katin zabe da ke gudana.

Mayakan Boko Haram da ISWAP 377 sun mika wuya

Daga cikin tubabbun har da mata da kananan yara.

INEC ta kara wa’adin karbar katin zabe

INEC ta kara mako guda a kan wa’adin da sanar na kammala karbar katin zabe