Manyan Labarai

Manyan Labarai

INEC ta kara wa’adin karbar katin zabe

INEC ta kara mako guda a kan wa’adin da sanar na kammala karbar katin zabe

Zargin N1bn: EFCC ta gurfanar da tsohon Shugaban Jami’ar ABU

EFCC ce ta gurfanar da shi tare da tsohon ma’ajin jami’ar, Ibrahim Shehu Usman, a gaban Babbar Kotun Jihar Kaduna.

Ba na cikin hayyacina lokacin da Ummita ta rasu —Dan China

Ya ce tun daga lokacin da ya janye ba ta kudi ta daina kula shi, ta ce dole ya nemi wani aiki da zai rika samun kudi sosai.

DSS ta cafke Doyin Okupe a hanyar zuwa Landan

DSS na neman ba’asin hanyar da ya bi na biyan tarar da kotu ta yanka masa.

Kanawa za su maimata abin da ya faru a Zaben 1993 —Ganduje

Tinubu ya cancanci mu saka masa da irin alherin da ya yi.