Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matashi ya yi garkuwa da mahaifinsa, ya karbi fansar N2.5m

Ana ci gaba da kokarin kamo sauran ababen zargin da suka tsere.

Ba mu kai karar Shugaban INEC kotu ba —DSS

DSS na sane da yadda wasu miyagu ke son tayar da rikici a kasar nan.

Kotu ta soke hukuncin hana PDP takarar Gwamnan Zamfara

Da farko Babbar Kotun Tarayya da ke Gusau, ta soke zaben Dauda Lawan a matsayin dan takarar Gwamna Jihar Zamfara a PDP

An haramta cire tsabar kudi daga asusun gwamnati

Sabuwar dokar ta haramta biyan jami’an gwamnati alawus din tafiyar aiki da tsabar kudi

WhatsApp ya bullo da tsarin tura sako ko babu intanet 

WhatsApp na ci gaba da bullo da sabbin sauye-sauye don inganta hulda tsakanin masu amfani da manhajar.