Matsalar tsaro na gurgunta tattalin arzikin Najeriya — Tinubu
Tinubu ya ce ƙarfafa tsaro muhimmin ginshiƙi ne wajen cimma manufofinsa na Sabunta Fata na ‘Renewed Hope Agenda’.
Manyan Labarai
Tinubu ya ce ƙarfafa tsaro muhimmin ginshiƙi ne wajen cimma manufofinsa na Sabunta Fata na ‘Renewed Hope Agenda’.
Ya bayyana imanin cewa Tinubu ba zai ci amana ba, kuma shi da mataimakinsa suna da kyakkyawar alaka, sabanin jita-jitar zaman doya da manja tsakaninsu
A makon jiya ne kura ta tashi bayan bullar labarin cewa majalisar ba ta amince da tura sakamakon zabe kai tsaye ta intanet ba.
Kusan shekara guda bayan alƙawarin biyan diyyar mafarautan Kano 16 da aka yi wa kisan gilla, iyalansu sun ce ba su samu wani tallafi daga gwamnatin Ed
Rahotanni sun danganta lamarin da tuƙin ganganci da ya yi ajalin mutum 30, wasu da dama kuma suka tsallake rijiya da baya da raunuka.