Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari zai sayo motocin sulke 400 don tsaron su Abuja

Za a siyo motocin don tabbatar da tsaro a Abuja, Nasarawa da kuma Jihar Neja.

An yanke wa matashin da ya kashe kishiyar mahaifiyarsa hukuncin rataya

Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa kashe kishiyar mahaifiyarsa.

Abun fashewa ya kashe mutum 4 A Fadar Sarki gabanin ziyarar Buhari a Kogi

Abun fashewan ya yi bindiga ne a Fadar Ohinoyi na Masarautar  Ebira, Dokta Ado Ibrahim

An kai harin bom a caji ofis a Anambra

Maharan sun yi awon gaba da makaman caji ofis din bayan artabu da ’yan sanda

EFCC ta yi gwanjon gidan Diezanni da wasu 160

Gidaje da filayen da EFCC ta yi gwanjon su a unguwannin manyan mutane sun hada na da tsohon Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Kasa