Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan sanda sun kama wanda ya kashe Ahmad Gulak a Imo

Gudajjen sojan da ke jagorantar hare-haren sari-ka-noken IPOB ya siffanta irin kisan gilla da ya yi wa Ahmed Gulak, tsohon hadimin tsohon shugaban kas

Majalisa ta bukaci CBN ya tsawaita wa’adin daina karbar tsohon kudi

Ndume ya ce akwai bukatar tsawaita wa’adin da CBN ya bayar.

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Tabbatar Da Zaman Lafiya A Harkokin Zabe

Hanyar da za a wanzar da zaman lafiya tun daga yakin neman zabe, kada kuri’a har zuwa bayyana sakamako

Sarkin Kano Aminu: Bakon Shehu Maghili

Al-Maghili ya zauna a Kano tsawon lokaci kuma ya bijiro da sababbin tsare-tsare masu muhimmanci a fadar Kano, kana kuma ya yi rubuce-rubuce a kan ibad

Buhari na neman ciyo bashin N22.7trn; Majalisa ta ki yarda

Tun da gwamnati ta fara samun gibi a kudaden shiga, ta koma dogaro da CBN don aiwatar da wasu manyan ayyuka