Manyan Labarai

Manyan Labarai

Na daina jin dadin rayuwa, burina in cika da imani kawai – Aminu Dantata

Dantata ya ce ba shi da wani buri sama da cikawa da imani.

Hukuncin Rataya: Za Mu Daukaka Kara —Daliban Abduljabbar

Daliban A’shabul Kahfi sun yi zargin siyasa da neman kawar da malamin nasu daga doron kasa

Osuntokun ya zama sabon shugaban yakin neman zaben Peter Obi

Akin Osuntokun ya zama sabon Darakta-Janar da Kwamitin Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na Jami’yyar LP.

Yadda Ake Gasar Kyan Rakuma A Saudiyya

Za a zabi rakuma da suka fi kyau da iya taku da ado da Gasar Rakuma ta Sarki Abdulaziz, wadda ita ce ce mafi girma a yankin Gabas ta Tsakiya

Ta’addanci zai iya kaiwa shekara 30 nan gaba a Arewa —Farfesa Ibrahim

Farfesa Bello Ibrahim na Jami’ar Bayero ta Kano ya bayyana talauci da jahilci a matsayin manyan sabubban matsalar a yankin.