Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Karin Kudi: Akwai Yiwuwar Daliban Jami’ar Maiduguri Su Daina Karatu

Shin karin na da alaka da rashin biyan bukatun malaman jami’o’i? 

Muhimman abubuwan da suka faru a fagen siyasar Najeriya a 2022

Tinubu, Atiku, Kwankwaso, Peter Obi da sauransu za su fafata a zaben 2023.

An kashe mutum 6 a harin IS a kurkukun Siriya

IS ta kai harin domin kubutar da wasu mayakanta da ake tsare da su a gidan yarin.

’Yan bindiga sun sace mutum 100, sun sanya haraji a Neja

’Yan bindiga sun kashe mutum hudu tare da yin garkuwa da mutum fiye da 100 ciki har dakanan yara a Kananan Hukumomin Rafi da Mashegu na Jihar Neja.

Dan sanda ya harbe lauya ranar Kirsimeti a Legas

Tuni aka tsare dan sandan da ya yi harbin kuma ana fadada bincike a kai