Manyan Labarai

Manyan Labarai

Fitattun ’yan Najeriya 10 da suka rasu a 2022

Aminiya ta yi nazarin wasu daga cikin fitattun mutane da suka rasu a Najeriya a 2022

’Yan Najeriya Na Kushe Ni Duk Kokarina —Buhari

Shugaba Buhari ya ce ba zai yi kewar shugabancin Najeriya ba saboda kushe shi da ’yan kasar ke yi duk kokarinsa

An Cafke Shi Kan Yi Wa kananan yara 4 Fyade

’Yan sanda sun cafke wani matashi mai shekara 35 kan yi wa kananan yara hudu fyade a rana guda a Karamar Hukumar Biu ta Jihar Borno.

Wuraren da za a iya samun turnuku a zaben 2023

Aminiya ta yi nazari kan wuraren da ake fargabar samun tashin hankali

Sojoji sun kashe ’yan bindiga 8 a Kaduna

El-Rufai ya yaba kan irin nasarar da dakarun sojin ke samu a jihar.