Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwarya-kwaryar kasafi: Buhari ya aike wa Majalisa N819.5bn

Ana sa ran karin kasafin kudin zai magance matsalar yunwa da za a iya fuskanta.

Kakakin Majalisar dokokin Taraba ya ajiye mukaminsa

Ya ce ya ajiye mukamin ne saboda dalilai na kashin kai

Kirsimeti: Hare-haren IPOB sun hana ’yan kabilar Ibo tafiye-tafiyen karshen shekara 

Wasu na dari-darin kai ziyara yankin saboda fargabar hare-haren ‘yan awaren Biyafara.

DAGA LARABA: Yadda Ake Aure Da Ciki A Kasar Hausa

Shin idan ka gano cewa da cikin wani amaryarka ta shigo gidanka wane mataki za ka dauka?

Hisbah ta tsare matasa 19 a wajen daurin auren jinsi a Kano

Kwamandan ya ce amarya da angon sun tsere ba a samu kama su ba.