Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda Sojoji Suka Ragargaza ’Yan Boko Haram Da Dama A Borno

Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun hallaka ’yan ta’addan Boko Haram da daman gaske  a wata arangama da suka yi a Ngowom da ke Karamar Hukumar Mafa

An kashe kasurgumin dan bindiga Madaki Mansur da wasu 11 a Bauchi

Dan ta’dda Madaki Mansur shi ne ya addabi yankin Alkaleri a Jihar Bauchi da makwabtanta jihohin Filato da Gombe

Kudin Makamai: Kotu ta daure Doyin Okupe A Gidan yari

Kotu ta ci Okupe tarar Naira miliyan 13 da daurin shekara biyu kan kowanne daga laifuka 26 da ta kama shi da aikatawa

Mahara sun kashe mutum 28 a Kudancin Kaduna

Mutum 28 sun mutu, an jikkata  wasu da dama a wani harin ’yan bindiga a kauyukan Karamar Hukumar Kaura ta Jihar Kaduna.

Hatsarin mota: Mata 11 sun kone kurmus a hanyar Zariya zuwa Kano

Hatsarin ya auku ne a Marabar Gwanda, dab da shiga Zariya