Manyan Labarai

Manyan Labarai

Qatar 2022: Argentina da Faransa: Wa zai kafa tarihi a Gasar Cin Kofin Duniya?

Damar Messi ta karshe ya ci Kofin Duniya, a yayin da Mbappe ke neman kare wa Faransa kofin.

Bayan wata 6, an ceto ’yan Chinan da aka sace a Kaduna

Sojojin sun sami nasarar ce yayin wani harin da suka kai maboyar ’yan ta’addan

Mahara sun babbake Babbar Kotun jihar Imo

Maharan sun kone ilahirin wajen adana muhimman takardu na kotun

Kwamandojin Boko Haram 4 Sun Mika Wuya Ga Sojoji

Wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram hudu sun mika wuya ga sojojin Najeriya a Jihar Borno.

Tsohon Shugaban Jami’ar ABU, Farfesa Mahdi, Ya Rasu 

Tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya (ABU) kuma Shugaban Jami’ar Jihar Gombe na farko, Farfesa Abdullahi Mahdi, ya rasu