Qatar 2022: Masu tsaron gidan Faransa sun kamu da rashin lafiya
Raphael Varane da Ibrahima Konate sun kamu da rashin lafiya a yayin da Faransa ke shirin buga wasan karshen Gasar Kofin Duniya ta 2022 da Ajentina.
Manyan Labarai
Raphael Varane da Ibrahima Konate sun kamu da rashin lafiya a yayin da Faransa ke shirin buga wasan karshen Gasar Kofin Duniya ta 2022 da Ajentina.
Ya cika shekara 80 a duniya kwana 70 kafin zaben wanda zai gaje shi a ranar 25 ga watan Fabrairu, 2023
Malaman sun ce kotun ta yi daidai da ta yanke masa da hukuncin rataya domin ya zama izina ga masu irin akidarsa
Kayan abinci sun yi tashin gwauron zabo bayan ’yan Arewa sun kaurace wa yankin Kudu maso Gabashin Najeriya kan hare-haren IPOB
Me Gwamnatin Kano za ta yi kan hukuncin kisa ta hanyar rataya da kotun Musulunci ta yanke wa Sheikh Abduljabbar kan laifin batanci?